Liverpool watakil ta sayar da Darwin Nunez mai shekara 25 a wannan kaka, yayinda matashin daga Uruguay ke fuskantar kalubale a wannan karon a Anfield.